Revelation 18:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Attajiran da suka sayar da waɗannan kayayyaki suka kuma sami arzikinsu daga gare ta za su tsaya daga nesa, cike da tsoron ganin azabarta. Za su yi kuka da makoki
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَنْ كَاسُوَ وَطَنْدَ سُكَيِ أَرْزِڧِ تَوُرِنْ كَاسُوَنْثِ دَ عِتَ، ذَاسُ ڟَيَ دَنِيسَ، غَمَا سُنَ جِنْ ڟُواْرُواْ كَدَ أَ حَطَسُ ثِكِنْ عَذَابَرْ تَكٜىٰشَا؞ سُنَ كُوكَا، سُنَ بَڧِنْ ثِكِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Attajiran waɗannan hajjoji da suka arzuta a game da ita, za su tsaya a can nesa don tsoron azabarta, suna kuka, suna baƙin ciki, suna cewa,