Revelation 18:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su zuba ฦura a kawunansu, da kuka da makoki za su yi ta kururuwa, โโโKaito! Kaito, ya birni mai girma, inda dukan waษanda suke da jiragen ruwa a teku suka arzuta da ษumbun dukiyarsa! Cikin saโa ษaya ta hallaka!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูููุธูุจู ฺงููุฑูุง ุนูููููุณู ุณููู ุชููููููุงุ ุณููู ุจฺูงููู ุซูููุ ุณููู ุงูููููุ ุณููู ุซูููฐูู ยซููููุชููุงู! ููููุชููุงูู ุจูุจูููู ุจูุฑูููููููู! ุจูุฑููููู ุฏู ุฏููููู ู
ูุงุณู ู
ููููููู ุฌูุถูุงุบูููฐูู ุถููู ุณููููู ุงููุฑูุฒฺูงู ุฏูุบู ุฏููููููุฑูุณู! ุนูู
ููุง ุนูุซููููู ุงูููู ุทููู ูููุงูู
ูููฐ ููููููููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har suka tula wa kansu ฦasa suna ta kuka, suna baฦin ciki, suna kururuwa, suna cewa, โKaito! Kaiton babban birnin nan! Wanda duk masu jiragen ruwa a bahar suka arzuta da ษumbun dukiyarsa, A sa'a ษaya ya hallaka.