Revelation 18:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi kira da babbar murya ya ce, โTa fฤษi! Babilon Mai Girma ta fฤษi. Ta zama gidan aljanu da kuma wurin zaman kowace irin mugun ruhu, wurin zaman kowane irin tsuntsu marar tsabta da mai banฦyama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููุฑูุง ุฏู ุจูุจููุฑู ู
ูุฑููู ููุซูููฐุ ยซุชูุง ฺขูุงุทูุ ุจูุงุจูููู ู
ูููุบูุฑูู
ู ุชูุง ฺขูุงุทู! ุชูุง ุฐูู
ู ููุฑููู ุฐูู
ููู ุงููููุฌููู ุฏู ุงููุณููููุงูููุ ุฏู ููุฑููู ุฐูู
ููู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ุฑููุญู ู
ููู ฺงูุธูููุชูุงุ ุฏู ููุฑููู ุฐูู
ููู ูููุงูููููููฐ ฺงูุธูุงู
ููู ฺฺููููุ ุฏู ูููุงูููููููฐ ฺงูุธูุงู
ูุฑู ุฏูุจูู ุฏู ุชูุจููู ฺจูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya yi kira da murya mai ฦarfi, ya ce, โTa fฤษi! Babila mai girma ta fฤษi! Ta zama mazaunin aljannu, Matattarar kowane baฦin aljani, Da kowane irin ฦazamin tsuntsu, abin ฦyama.