Revelation 18:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na ji wata murya daga sama ta ce, โKu fita daga cikinta, mutanena, don kada zunubanta su shafe ku, don kada wata annobarta ta same ku;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููุฌู ููุชู ู
ูุฑููู ุฏูุบู ุณูู
ู ุชููู ุซูููฐูู ยซฺููขูุชููุงูุ ููุง ู
ูุชูููููฐููุ ุฏูุบู ุซูููููุชู! ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ููุดูุบู ุซููููู ุฐูููุจูููุชูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุจูููุนูููุชู ููุณูุงู
ูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ji wata murya daga Sama, tana cewa, โKu fito daga cikinta, ya ku jama'ata, Kada zunubanta su shafe ku, Kada bala'inta ya taษa ku.