Revelation 18:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da sarakunan duniya da suka yi zina da ita suka kuma yi tarayya cikin jin daɗinta suka ga hayaƙin ƙunarta, za su yi kuka da makoki saboda ita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرَاكُنَنْ دُونِيَا كُمَ دَ سُكَيِ لَلَتَ، سُكَ كُمَيِ رَايُوَرْ يَوَنْ جِنْ دَاطِے دَ عِتَ؞ ذَاسُيِ كُوكَا دَ إِيهُ عَكَنْتَ، سَعَدَّ سُكَغَ هَيَاڧِنْ وُتَرْ دَتَكٜىٰ ثِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarakunan duniya kuma da suka yi fasikanci da zaman almubazzaranci da ita, za su yi mata kuka da kururuwa, in sun ga hayaƙin ƙunarta,