Revelation 19:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kuma ga wani malaโika tsaye a cikin rana, wanda ya yi kira da babbar murya ga dukan tsuntsaye da suke tashi sama a tsakiyar sararin sama cewa, โKu zo, ku taru don babban bikin nan na Allah,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุบู ูููู ู
ููุงูููููู ูููู ฺูููููฐ ุนููููู ุฑูุงููุ ุฏู ุจูุจููุฑู ู
ูุฑููู ููููุฑูุง ุฏููููู ฺฺููููููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุชูุงุดู ุงููุณูุฑูุฑููู ุณูู
ู ููุซูููฐ ยซููุฐููุงูุ ููุชูุงุฑู ููุฑููู ุจูุจูููู ุจูููููููู ูู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan na ga wani mala'ika tsaye a jikin rana. Sai kuma ya kira dukkan tsuntsaye da suke tashi a sararin sama, da murya mai ฦarfi, ya ce, โKu zo, ku taru wurin babban bikin nan na Allah,