Revelation 19:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma aka kama dabbar tare da annabin ฦaryan nan wanda ya aikata alamu masu banmamaki a madadinta. Da waษannan alamun ne ya ruษe waษanda suka sami alamar dabbar suka kuma bauta wa siffarta. Aka jefa dukansu biyu da rai cikin tafkin wuta ta da farar wuta mai ci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููู ููุงู
ู ุฏูุจููุฑู ุชูุฑูููฐุฏู ููููููู ุงูููููุจููู ฺงูุถูููุง ููููุฏู ูููู ุนูููู
ููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุงููุบูุจููู ุฏูุจููุฑูุ ุชูููุฑููู ููุทูููููู ุนูููู
ููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูููู ููููฐ ููุฑููุทู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุฏู ููู
ูุจูุฑู ููููููู ุฏูุจูู ุฏู ููู
ู ููุทูููุฏู ุณููููู ููุตฺูขููุฑูุชู ุณูุฌููุฏูุ ุนููู ููุงู
ู ููููููู ุฏูุจูู ุชูุฑูููฐุฏู ุงูููููุจูููููู ฺููงูุถูููุง ุนููู ุฌูููฐฺขูุณู ุฏู ุฑููู ุซููููู ุชฺูขููููู ููุชูุง ู
ููู ฺงูููู ุฏู ฺขูุฑูุฑู ููุชูุง ู
ููู ููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai aka kama dabbar, da kuma annabin nan na ฦarya tare da ita, wanda ya yi al'ajabai a gabanta, waษanda da su ne ya yaudari waษanda suka yarda a yi musu alamar dabbar nan, da kuma waษanda suka yi wa siffarta sujada. Waษannan biyu kuwa aka jefa su da ransu a cikin tafkin wuta da ฦibiritu.