Revelation 19:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka sāke tā da murya suka ce, “Halleluya! Hayaƙin yake fitowa daga wurinta ya yi ta tashi sama har abada abadin.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَسَاكٜىٰيِنْ إِيهُ، سُنَ ثٜىٰوَ «يَبِے اللَّهْ! هَيَاڧِنْ وُتَرْ بِرْنِنْ يَنَ تَتَاشِ سَمَ حَرْ أَبَدَا أَبَدِنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka sāke yin sowa, suna cewa, “Halleluya! Hayaƙinta yana tashi har abada abadin.”