Revelation 2:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma kana da waɗanda suke riƙe da koyarwar Nikolaitawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ مَا كَيْ كَكٜىٰ دَ مُتَنٜىٰ وَطَنْدَ سُكٜىٰبِنْ كُواْيَرْوَرْ نِكُواْلَتَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kai ma kake da waɗansu masu bin koyarwar Nikolatawa.