Revelation 2:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na san ayyukanka, ƙaunarka da bangaskiyarka, hidimarka da daurewarka, kuma cewa kana yin abubuwa a yanzu fiye da abin da ka yi da farko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَاسَنْ أَيُّكَنْكَ دَ ڧَوْنَرْكَ دَ أَمِنْثِنْكَ؞ نَاسَنْ حِدِمَرْكَ دَ جِمْرٜىٰوَرْكَ؞ نَاسَنِ ثٜىٰوَ أَيُّكَنْكَ نَيَنْظُ سُنْڢِے نَڢَرْكُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“ ‘Na san ayyukanka, da ƙaunarka, da bangaskiyarka, da ibadarka, da jimirinka, ayyukanka kuma na yanzu, sun fi na farkon.