Revelation 2:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, ina da wannan game da kai. Kana haฦuri da matan nan Yezebel, wadda take kira kanta annabiya. Ta wurin koyarwarta tana ษad da bayina ga yin fasikanci suka kuma ci abincin da aka miฦa wa gumaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุบูุง ฺููููขูููุฏู ููุณูุงู
ูููฐูู ุฏูุดูุ ูููู ุญฺูงูุฑู ุฏู ู
ูุซูููฐููููู ููููฐุธูููฐุจูููฐููุ ููุฏูู ุชูููููฐุซูููฐ ุฏู ููููุชู ุงูููููุจูููุ ุชูููุฑููู ูููุงูููุฑูููุฑูุชู ุชููู ุฑููุทููู ุจูุงูููู ุญูุฑู ุณููููู ููููุชู ุณููู ููู
ูุซู ุนูุจูููุซููู ุฏู ุนููู ู
ฺููงูุง ููุบูู
ููู ููุฏูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ga laifinka, wato, ka haฦurce wa matar nan Yezebel, wadda take ce da kanta annabiya, take kuma koya wa bayina, tana yaudararsu, su yi fasikanci, su kuma ci abincin da aka yi wa gumaka hadaya.