Revelation 2:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don haka zan jefa ta a kan gadon wahala, zan kuma sa waɗanda suke zina da ita, su sha azaba ƙwarai, sai dai in sun tuba daga hanyoyinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، ذَنْسَا تَيِ مُوغُنْ ثِيوُاْ، إِنْكُمَسَا وَطَنْدَ سُكٜىٰ ظِنَ دَ عِتَ سُشَا عَذَابَ مَيْ ذَاڢِ، عِدَنْ بَسُ تُوبَ دَغَ مُوغَيٜىٰنْ أَيُّكَنْ دَسُكٜىٰيِ تَرٜىٰدَ عِتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ga shi, zan jefa ta a gado, masu yin fasikanci da ita kuma zan ɗora musu matsananciyar wahala, sai ko in sun tuba da irin aikinta.