Revelation 2:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tuna da matsayinka a dฤ kafin ka fฤษ—i! Ka tuba ka kuma yi ayyukan da ka yi da fari. In ba ka tuba ba, zan zo wajenka in ษ—auke wurin ajiye fitilanka daga inda yake.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชูู†ูŽ ุฏูŽ ู…ูŽฺŸูŽูŠูู†ู’ูƒูŽ ุงู”ูŽุฏูŽุง ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ูƒูŽฺขูŽุงุทู! ูƒูŽุชููˆุจูŽ ุฏูŽุบูŽ ุฐูู†ููˆุจูู†ู’ูƒูŽ ูƒูŽูƒููˆุงู’ู…ูŽ ูƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ูƒูŽ ู†ูŽฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู’ุž ุงู•ูู†ู’ ุจูŽูƒูŽ ุชููˆุจูŽุจูŽุŒ ุฐูŽู†ู’ุฐููˆุงู’ ูˆูุฑูู†ู’ูƒูŽ ุงู•ูู†ู’ุทูŽูˆู’ูƒูœู‰ูฐ ุณูŽู†ู’ุฏูŽุง ู…ูŽูŠู’ ุฑูฺงูœู‰ูฐ ฺขูุชูู„ูŽุฑู’ูƒูŽ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุฐูŽู…ูŽู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka tuna da komawa bayan da ka yi fa, ka tuba, ka yi irin aikin da ka yi tun daga farko. In ba haka ba, zan zo a gare ka in kawar da fitilarka daga wurin zamanta, sai ko in ka tuba.