Revelation 20:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka jefa Iblis da ya ruษe su cikin tafkin farar wuta, inda aka jefa dabban nan da annabin ฦaryan nan. Za a ba su azaba dare da rana har abada abadin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุบูููููู ูููู ุฏู ููุฑููุทูููฐุณูุ ุนููู ุฌูููฐฺขูุดู ุซููููู ุชฺูขููููู ููุชูุง ู
ููู ฺงูููู ุฏู ฺขูุฑูุฑู ููุชูุง ู
ููู ููุฑูุ ุนูููุฏู ุนููู ุฌูููฐฺขูุฑู ุฏู ููููููู ุฏูุจูู ุชูุฑูููฐุฏู ุงูููููุจูููููู ฺููงูุถูููุงุ ุนูุซููู ุฐูุงุณูุดูุง ุนูุฐูุงุจู ุฏูุฑูููฐ ุฏู ุฑูุงูู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุง ุงููุจูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuwa Ibilis mayaudarinsu, sai da aka jefa shi a tafkin wuta da ฦibiritu, a inda dabbar nan da annabin nan na ฦarya suke, za a kuma gwada musu azaba dare da rana har abada abadin.