Revelation 20:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na ga matattu, babba da yaro tsaye a gaban kursiyin, aka kuma buษ—e littattafai. Aka buษ—e wani littafi, wanda yake shi ne littafin rai. Aka yi wa matattu shariโ€™a bisa ga abin da suka aikata yadda yake a rubuce a cikin littattafai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ู†ูŽุบูŽ ู…ูŽุชูŽุชู‘ููˆุŒ ู…ูŽู†ู’ูŠูŽ ุฏูŽ ฺงูŽู†ูŽุงู†ูŽุงุŒ ุณูู†ูŽ ฺŸูŽูŠูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒูุŒ ุนูŽูƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุจููˆุทูœู‰ูฐ ู„ูุชู‘ูŽุชู‘ูŽฺขูŽูŠู’ุž ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุนูŽูƒูŽ ุจููˆุทูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู ู„ูุชู‘ูŽฺขูุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุฑูŽูŠู’ุž ุนูŽูƒูŽูŠู ูˆูŽู…ูŽุชูŽุชู‘ูู†ู’ ุดูŽุฑููŠุนูŽ ุจูุณูŽุบูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽูŠูุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุฑูุจููˆุซูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽุชู‘ูŽฺขูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ga matattu manya da yara, a tsaitsaye a gaban kursiyin, aka kuma buษ—e littattafai. Sai kuma aka buษ—e wani littafi, wanda yake shi ne Littafin Rai. Aka kuwa yi wa matattu shari'a bisa ga abin da yake a rubuce a cikin littattafan, gwargwadon aikin da suka yi.