Revelation 20:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Teku ya ba da matattu da suke cikinsa, mutuwa da Hades kuma suka ba da matattu da suke cikinsu, aka kuma yi wa kowane mutum shariโa bisa ga abin da ya aikata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุชูููฐูู ุชูุจูุงุฏู ููุทูููุฏู ุณููู ู
ูุชู ุนูุซูููููุชูุ ู
ูุชููู ุฏู ููุฑููู ุฐูู
ููู ู
ูุชูุชูููุ ุณูู ู
ูุง ุณููู ุจูุงุฏู ู
ูุชูุชููููุณูุ ุณููู ุนููููู ูููููุงููู ุดูุฑููุนู ุจูุณูุบู ุงููุจูููุฏู ููุนูููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai teku ta ba da matattun da suke a cikinta, mutuwa da Hades kuma sun ba da matattun da suke a gare su, aka kuwa yi wa kowa shari'a gwargwadon aikin da ya yi.