Revelation 20:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan aka jefar da mutuwa da kuma Hades cikin tafkin wuta. Tafkin wutar nan kuwa shi ne mutuwa ta biyu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุนูŽูƒูŽ ุฌูœู‰ูฐฺขูŽ ู…ูุชููˆูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ู…ูŽุชูŽุชู‘ููˆ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุชูŽฺขู’ูƒูู†ู’ ูˆูุชูŽุงุž ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุชูŽฺขู’ูƒูู†ู’ ูˆูุชูŽุฑู’ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ู…ูุชููˆูŽ ุชูŽุจููŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan aka jefa mutuwa da Hades a tafkin nan na wuta. Wannan ita ce mutuwa ta biyu, wato, tafkin wuta.