Revelation 20:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kama macijin, wannan tsohon maciji, wanda yake shi ne Iblis, ko kuwa Shaiษan, aka kuma ษaura shi har shekara dubu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููุงู
ู ุฏููุงูุฏููุงูููููู ู
ููู ุตฺูขููุฑู ู
ูุซููุฌูุ ููููููู ุฏููุงูุฏููุงู ููุชูููุฏูุงุ ููููุฏู ุดููููููฐ ู
ููุบููููููุ ูููุงู ููู
ู ุดูููุทูููุ ู
ููุงูููููููู ููุทูููุฑูููฐุดู ุฏู ุณูุฑฺูงู ุญูุฑู ุดูููฐููุฑู ุฏูุจููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya kama macijin nan, wato, macijin nan na tun dฤ dฤ, wanda yake shi ne Ibilis, shi ne kuma Shaiษan, ya ษaure shi har shekara dubu,