Revelation 20:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga kursiyoyi inda waษ—anda aka ba su ikon shariโ€™a suke zama a kai. Sai na ga rayukan waษ—anda aka yanke kawunansu saboda shaidarsu don Yesu saboda kuma maganar Allah. Ba su yi wa dabban nan ko siffarta sujada ba, ba su kuma sami alamarta a goshinsu ko a hannuwansu ba. Suka sฤke rayuwa daga matattu, suka yi mulki tare da Kiristi shekaru dubu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ู†ูŽุบูŽ ูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒูุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูู†ู’ ุงู”ูŽู†ู’ุจูŽุงุณู ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ูŠูู†ู’ ุดูŽุฑููŠุนูŽุž ู†ูŽูƒูู…ูŽุบูŽ ุฑูŽุงูŠููƒูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุซูุฑูœู‰ูฐู…ูุณู ูƒูŽูˆูู†ูŽ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุณูู†ู’ ุดูŽูŠู’ุฏู ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูƒูŽู„ู’ู…ูŽุฑู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž ุณููˆู†ูœู‰ูฐ ุจูŽุณููŠู ูˆูŽูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽุจู‘ูŽุฑู’ ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽุจูŽ ูƒููˆุงู’ ุณููŠู ูˆูŽุตูฺขู‘ูŽุฑู’ุชูŽุž ุจูŽุณู ูƒููˆูŽ ูƒูŽุฑู’ูปู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู„ูŽู…ู’ุจูŽุฑู’ ุฏูŽุจู‘ูŽ ุงู”ูŽุบููˆุงู’ุดูู†ู’ุณู ูƒููˆุงู’ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูุจูŽุž ุณูู†ู’ ุณูŽุงูƒูœู‰ูฐ ุฑูŽุงูŠููˆูŽุงุŒ ุณููƒูŽูŠู ู…ูู„ู’ูƒู ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุญูŽุฑู’ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑู ุฏูุจููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan na ga kursiyai, da waษ—anda aka bai wa ikon hukunci, zaune a kai. Har wa yau, kuma na ga rayukan waษ—anda aka fille wa kai saboda shaidar da suka yi wa Yesu, da kuma Maganar Allah, ba su kuwa yi wa dabbar nan da siffarta sujada ba, ba su kuma yarda a yi musu alamarta a goshinsu ko a hannunsu ba, sun sฤke rayuwa, sun yi mulki tare da Almasihu har shekara dubu.