Revelation 21:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An gina katangar birnin a kan tushen gini goma sha biyu, a kansu kuwa akwai sunayen manzannin sha biyu na ฦan Ragon.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููู ููู
ู ุบูููุง ุชููุดูููฐูู ุจูุฑููููู ุนููููู ุฏฺููููู ุบููุงูู
ูุดูุง ุจูููุ ุงููุฌูููููุณู ุนููู ุฑูุจููุชู ุณููููููููฐูู ุงููููู
ูุฌูุฑููู ุบููุงูู
ูุดูุง ุจููู ูู ุทููู ุถูุบููุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Garun birnin kuwa, tana da dutsen harsashi goma sha biyu, a jikinsu kuma an rubuta sunayen manzannin nan goma sha biyu na ฦan Ragon.