Revelation 21:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Malaโikan da ya yi magana da ni yana da sandan awo na zinariya don awon birnin, ฦofofinsa, da kuma katangarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุงูููููููู ุฏู ูููู ู
ููู ู
ูุบููู ูููู ููููุฏู ุณูููุฏููู ุงููููุงูู ุฏู ุนููููู ุฏู ุธููููุงุฑููู ุฏููุงูู
ููู ูู ุนููููู ุจูุฑููููู ุฏู ฺงููุงฺูขููุงฺูขูููุณู ุฏู ููู
ู ููุชูููโุบูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi wanda ya yi mini magana kuwa yana da sandar awo ta zinariya, domin ya auna birnin, da ฦofofinsa, da garunsa.