Revelation 21:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Al’ummai za su yi tafiya cikin hasken birnin, sarakunan duniya kuma za su kawo darajarsu cikin birnin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ حَصْكٜىٰنْسَ أَلْعُمَّيْ ذَاسُيِ تَڢِيَ؞ سَرَاكُنَنْ دُونِيَا كُمَ ذَاسُ كَٰوُاْ وَ بِرْنِنْ دَرَجَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da haskensa al'ummai za su yi tafiya. Sarakunan duniya za su kawo darajarsu a gare shi.