Revelation 21:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan da yake zaune a kursiyin ya ce. โIna yin kome sabo!โ Sai ya ce, โRubuta wannan, domin waษannan kalmomi amintattu ne gaskiya ne kuma.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููู ุฏูููููููฐ ุธูููููููฐ ุนูููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ููููู ููุซูููฐุ ยซุบูุงุดูุ ููููุฐู ุฐููููู ุฏููููู ูููุงูู
ูููฐ ุณูุงุจููุงู!ยป ููููู
ู ุซูููฐ ู
ูููุ ยซุฑูุจููุชู ูููููููุ ุบูู
ูุง ููููููู ู
ูุบูููุฑู ุบูุณููููู ุซูููฐุ ููู
ู ุชูุจููุชูุงุซูููู ุซูููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na zaune a kan kursiyin ya ce, โKun ga, ina yin kome sabo.โ Ya kuma ce, โRubuta wannan, domin maganar nan tabbatacciya ce, gaskiya ce kuma.โ