Revelation 22:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za a ฦara samun laโana ba. Kursiyin Allah da na ฦan Ragon zai kasance a cikin birnin, bayinsa kuma za su yi masa hidima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐูุงุนู ุณูุงู
ู ูููู ุงููุจูููุฏู ุงูููููู ููููุนูููุชู ุนูุจูุฑูููููููู ุจูุ ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ููููู ุงูููููู ุฏู ุทููู ุถูุบููุงูู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุนูุซููููู ุจูุฑูููููุ ุจูุงููููุณู ููู
ู ุฐูุงุณููู ู
ูุณู ุณูุฌููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba sauran wani abin la'antarwa, amma kursiyin Allah, shi da ฦan Rago, zai kasance a cikinsa. Bayinsa za su bauta masa,