Revelation 3:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake ka kiyaye umarnina ta wurin jimrewa, ni ma zan tsare ka daga lokacin nan na gwaji wanda zai zo bisan dukan duniya don a gwada waษ—anda suke zama a duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ูƒูŽูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ูƒูŽู„ู’ู…ูŽุชูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุฌูู…ู’ุฑูœู‰ูฐูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ูƒูŽูŠูุŒ ุฐูŽู†ู’ ฺŸูŽุฑูœู‰ูฐูƒูŽ ุฏูŽุบูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู‘ูŽู†ู’ ู†ูŽฺ ููˆุฌูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ุฐููˆุงู’ ูˆูŽ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽฺ ููˆุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun da yake ka kiyaye maganar da na yi maka ta yin jimiri, Ni ma zan kiyaye ka daga sharrin lokacin nan na gwaji, wanda zai auko wa dukan duniya, don a gwada mazaunan duniya.