Revelation 3:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya ci nasara zan mai da shi ginshiฦi a haikalin Allahna. Ba kuwa zai sฤke barin wurin ba. Zan rubuta a kansa sunan Allahna da kuma sunan birnin Allahna, sabuwar Urushalima, wadda take saukowa daga sama daga Allahna; ni kuma zan rubuta a kansa sabon sunana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ููููุฏู ููุซู ููุตูุฑูุง ุฐููู ู
ูููุฏูุดู ุบูููุดฺูงู ุงูู ูููููููููู ุงูููููู ููุงุ ููููููู ู
ูุชูู
ู ุจูุฐููู ฺงูุงุฑู ฺขูุชู ุฏูุบู ุซููููุจูุ ุนูููููุณู ุฐููู ุฑูุจููุชู ุณูููููู ุงูููููู ููุง ุฏู ุณูููููู ุจูุฑููููู ุงูููููู ููุงุ ููุชููุงู ุณูุงุจูููุฑู ุนูุฑููุดููููู
ู ููุฏูู ุชูุณููููููุงู ุฏูุบู ููุฑููู ุงูููููู ููุง ุฏูุบู ุณูู
ูุ ุฐููู ููู
ู ุฑูุจููุชู ุณูุงุจููุงูู ุณูููููู ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda ya ci nasara, zan mai da shi ginshiฦi a Haikalin Allahna. Ba zai ฦara fita daga ciki ba, zan kuma rubuta sunan Allahna a jikinsa, da sunan Birnin Allahna, wato, Sabuwar Urushalima, mai saukowa daga wurin Allahna daga Sama, da kuma nawa sabon suna.