Revelation 3:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na san ayyukanka, ba ka da sanyi ba ka kuma da zafi. Na so da kai ɗaya ne daga ciki, ko sanyi, ko zafi!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«نَا سَنْ أَيُّكَنْكَ، بَا سَنْيِ كَكٜىٰ كُواْ ذَاڢِبَ؞ دَمَا عَثٜىٰ كَنَدَ سَنْيِ كُواْ ذَاڢِ مَنَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“ ‘Na san ayyukanka. Ba ka da sanyi, ba ka kuwa da zafi. Da ma a ce kana da sanyi, ko kuwa kana da zafi.