Revelation 3:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wanda ya ci nasara, kamar su, za a sanya masa fararen tufafi. Ba zan taษ“a share sunansa daga cikin littafin rai ba, sai dai zan shaida sunansa a gaban Ubana da malaโ€™ikunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุซู ู†ูŽุตูŽุฑูŽุง ุฐูŽุงุนูŽ ุณูŽุง ู…ูŽุณูŽ ฺขูŽุฑูŽุฑูœู‰ูฐู†ู’ ุฑููŠุบูู†ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ุณูุž ุจูŽุฐูŽู†ู’ ุซูุฑูœู‰ูฐ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽุบูŽ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุฑูŽูŠู’ ุจูŽุŒ ุฐูŽู†ู’ ุณูŽู†ูŽุฑู’ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู‘ูŽู†ู’ ู†ูŽูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ุนูุจูŽุงู†ูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda ya ci nasara, za a sa masa fararen tufafi, ba kuwa zan soke sunansa daga Littafin Rai ba, zan ce shi nawa ne a gaban Ubana, da kuma a gaban mala'ikunsa.