Revelation 4:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan wannan sai na duba, a can kuma a gabana ga ฦ™ofa a buษ—e a sama. Sai muryar da na ji da fari da take magana da ni mai kama da busar ฦ™aho ta ce, โ€œHauro nan, zan kuma nuna maka abin da lalle zai faru bayan wannan.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ู†ูŽุง ุฏููˆุจูŽ ุณูŽูŠู’ ู†ูŽุบูŽ ูˆูŽุชูŽ ฺงููˆุงู’ฺขูŽ ุนูŽุจููˆุทูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ุณูŽู…ูŽุž ู…ูุฑู’ูŠูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ูˆูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽุฌู ุฏูŽ ฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู’ ู…ูŽูŠู’ ฺงูŽุงุฑูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ฺงูŽู‡ููˆุงู’ุŒ ุชูŽุซูœู‰ูฐ ยซู‡ูŽูˆู’ุฑููˆุงู’ ู†ูŽู†ู’ุŒ ุฐูŽู†ู’ ู†ููˆู†ูŽ ู…ูŽูƒูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู„ูŽู„ู‘ูŽูŠู’ ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุฑู ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wannan na duba, sai ga wata ฦ™ofa a buษ—e a Sama. Muryar farko da na ji dฤ, mai kama da ฦ™aho, ta ce mini, โ€œHawo nan, zan nuna maka abin da lalle ne ya auku bayan wannan.โ€