Revelation 4:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œYa Ubangijinmu da Allahnmu, ka cancanci ษ—aukaka da girma da iko, domin ka halicci dukan abubuwa, kuma ta wurin nufinka aka halicce su suka kuma kasance.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูŠูŽุง ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ูุŒ ูƒูŽุง ุซูŽู†ู’ุซูŽู†ู’ุซู ูƒูŽูƒูŽุฑู’ูปู ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽ ุฏูŽ ุบูุฑู’ู…ูŽ ุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู’ุž ุบูŽู…ูŽุง ูƒูŽุง ุญูŽู„ูุซู‘ู ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุฏูŽูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุŒ ูƒูู…ูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ู†ูฺขูู†ู’ูƒูŽ ุณููƒูŽ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุญูŽู„ูุซู‘ูœู‰ูฐุณูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œMacancanci ne kai, ya Ubangiji Allahnmu, Kฤƒ sami ษ—aukaka, da girma, da iko, Domin kai ne ka halicci dukkan abubuwa, Da nufinka ne suka kasance aka kuma halicce su.โ€