Revelation 4:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Halitta ta fari tana kama da zaki, ta biyun kuwa tana kama da bijimi, ta ukun kuma tana da fuska kamar ta mutum, ta huษ—un kuma tana kama da gaggafa mai tashi sama.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽู„ูุชู‘ูŽ ุชูŽฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู’ู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ ูƒูŽู…ูŽ ุฏูŽ ุฐูŽุงูƒู ุชูŽูƒูœู‰ูฐุŒ ู†ูŽุจููŠูู†ู’ ูƒูŽู…ูŽ ุฏูŽ ุจูุฌูู…ูุŒ ู†ูŽุนููƒูู†ู’ ูƒูŽู…ูŽ ุฏูŽ ู…ูุชูู…ู’ุŒ ู†ูŽู‡ูุทูู†ู’ ูƒูŽู…ูŽ ุฏูŽ ุบูŽุบู‘ูŽฺขูŽ ู…ูŽูŠู’ ุชูŽฺขููŠูŽ ุงู”ูŽ ุณูŽู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rayayyiyar halittar farko kamar zaki take, ta biyu kuma kamar ษ—an maraฦ™i, ta uku kuma da fuska kamar ta mutum, ta huษ—u kuma kamar juhurma yana jewa.