Revelation 4:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk lokacin da halittu masu ran nan suka rera ษaukaka, girma da kuma godiya ga wannan wanda yake zaune a kan kursiyin da kuma wanda yake mai rai har abada abadin,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูููุชููููููู ุญูุทู ู
ูุงุณู ุฑูููุ ุณููู ุฑูููฐุฑู ููุงฺงููุงฺูงููู ุทููููููู ุฏู ููุบูุฑูู
ู ุฏู ููุบููุงูุฏููู ุบู ููููููู ุฏูููููููฐ ุธูููููููฐ ุนูููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ูููููุ ููููููฐ ููู
ู ุฑูุงููููฐ ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุง ุงููุจูุฏูููุ ุฏููู ูููุงูููุซููู ุฏูุณูููููฐูููู ุญูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk lokaci kuma da rayayyun halittan nan suka ษaukaka wanda yake zaune a kan kursiyin, yake kuma raye har abada abadin, suka girmama shi, suka kuma gode masa,