Revelation 5:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na duba na kuma ji muryar malaโiku masu yawa, yawansu kuwa ya kai dubu dubbai, da kuma dubu goma sau dubu goma. Suka kewaye kursiyin da halittu huษun nan masu rai da kuma dattawan nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏููุจูุ ุณููู ููุฌู ู
ูุฑููููุงููููู ู
ููุงูููููู ููุทูููุฏู ุณููู ููุซูููฐ ุฏูุจููู ุฏูุจูููู ุนููููู ุฏูุจููู ุฏูุจููููุ ุณููู ฺูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ููููู ุฏู ุญูููุชููู ู
ูุงุณู ุฑููู ุบูุฏูุง ุญูุทูููููู ุฏู ููู
ู ุฏูุชููุงูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan na duba, sai na ji muryar mala'iku masu yawa, a kewaye da kursiyin, da rayayyun halittan nan, da kuma dattawan nan, yawansu zambar dubu har dubun dubbai,