Revelation 5:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba wani a sama ko a ƙasa ko a ƙarƙashin ƙasan da ya iya buɗe naɗaɗɗen littafin ko ma yă duba cikinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابُوَنِ أَ سَمَ، كُواْ عَڧَسَا، كُواْ عَڧَرْڧَشِنْ ڧَسَا وَنْدَ يَ إِسَ يَٻَلّٜىٰ، يَبُوطٜىٰ لِتَّڢِنْ، يَكُمَ دُوبَ ثِكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kuwa wani a Sama ko a ƙasa, ko a ƙarƙashin ƙasa, da zai iya buɗe littafin, balle yă duba a cikinsa.