Revelation 5:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka rera sabuwar waฦa, โKa cancanci ka karษi naษaษษen littafin ka kuma buษe hatimansa, domin an kashe ka, da jininka kuma ka sayi mutane wa Allah, daga kowace kabila da harshe da mutane da kuma alโumma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฑูููฐุฑู ุณูุงุจูููุฑู ููุงฺงูุงุ ุณููู ุซูููฐูู ยซููุงุซูููุซูููุซู ููููุฑููปู ููุทูุทููููฐูู ููุชฺููขููู ููููู
ู ูปููููููฐ ููุชูู
ูููุณูุ ุบูู
ูุง ุฏูุง ุงููููููุดูููฐููุ ููู
ู ุชูููุฑููู ุฌููููููู ููููุฏูุงูู ฺููขูููุณููุงู ูู ุงูููููู ู
ูุชูููููฐ ุฏูุบู ูููุงูููุซูููฐ ุฐูุฑููู ุฏู ููุฑูููฐ ุฏู ฺงูุจูููู ุฏู ุงููููุนูู
ููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna raira sabuwar waฦa, suna cewa, โMacancanci ne kai ka ษauki littafin nan, ka ษamษare hatimansa, Domin dฤ an kashe ka, ka kuma fanso wa Allah mutane ta jininka Daga kowace kabila, da kowane harshe, da kowace jama'a, da kowace al'umma,