Revelation 6:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
taurarin sararin sama suka fāffāɗi a ƙasa, kamar yadda ɗanyun ’ya’yan ɓaure suke fāɗuwa daga itacen ɓaure sa’ad da iska mai ƙarfi ta jijjiga shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَوْرَرِ كُمَ سُكَ ڢَڢَّاطِ عَڧَسَا كَمَرْ يَدَّ یَیَنْ ٻَوْرٜىٰنْ دَ بَسُ نُونَبَ سُكٜىٰ ڢَاطُوَ دَغَ إِتَاثٜىٰ عِدَنْ إِسْكَ مَيْ ڧَرْڢِے تَهُورَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
taurari kuma suka faɗa a ƙasa kamar yadda ɓaure yake zubar da ɗanyun 'ya'yansa, in ƙasaitacciyar iska ta kaɗa shi,