Revelation 6:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan sarakunan duniya, hakimai, jarumawa, masu arziki, masu ฦarfi, da kowane bawa da kuma kowane โyantacce ya ษoye a cikin koguna da kuma cikin duwatsun tsaunuka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูุฑูุงูููููู ุฏููููููุง ุฏู ู
ูุงุณู ู
ููููู ุฏู ู
ููููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุฏู ู
ูุงุณู ุงููุฑูุฒฺูงู ุฏู ู
ูุงุณู ุฅูููููุงู ุฏู ุฏููููู ุณูููุฑููู ู
ูุชูููููฐุ ุจูุงูู ุฏู ููุทูููุฏู ุจูุจูุงููุจูุ ุณููู ูปููุงูููููฐ ููููุณู ุนูุซููููู ูููุงฺู ููููู ุฏู ููู
ู ุซููููู ุฏฺููููููู ุชูุฏููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarakunan duniya, da manyan mutane, da sarakunan yaฦi, da ma'arzuta, da ฦarfafa, da kuma kowane bawa da ษa, suka ษuya a kogwanni, da kuma a cikin duwatsu,