Revelation 6:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kira duwatsu da tsaunuka suna cewa, โ€œKu fฤษ—i a kanmu ku kuma ษ“oye mu daga fuskar wannan mai zama a kan kursiyi da kuma daga fushin ฦŠan Ragon nan!
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูู†ูŽ ูƒูุฑูŽุง ู…ูŽู†ู’ูŠูŽู†ู’ ุชูุฏู‘ูŽูŠู’ ุณูู†ูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูุณู ยซูƒูฺขูŽุงุทููˆุงู’ ุนูŽูƒูŽู†ู’ู…ู ูƒููƒูู…ูŽ ูปููˆุงู’ูŠูœู‰ูฐู…ู ุฏูŽุบูŽ ฺขูุณู’ูƒูŽุฑู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุธูŽูˆู’ู†ูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺขูุดูู†ู’ ุทูŽู†ู’ ุถูŽุบููˆุงู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suna ce wa duwatsun, โ€œKu faษ—o a kanmu, ku ษ“oye mu daga idon wanda yake a zaune a kan kursiyin, da kuma fushin ฦŠan Ragon nan,