Revelation 6:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na duba, can kuwa a gabana ga wani farin doki! Mai hawansa yana riฦe da baka, aka kuma ba shi rawani, ya yi sukuwa ya fito kamar mai nasara da ya kutsa don nasara.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏููุจู ุณูููุบูุง ูููู ฺขูุถู ุฏููุงูููุ ู
ููู ููููููุณู ูููู ุฑฺูงูููฐ ุฏู ุจูููุ ุนููู ููู
ู ุจูุงุดู ูููููุฑู ู
ูููููุ ููุง ููู
ู ฺขูุชู ููู
ูุฑู ู
ููู ููุตูุฑูุง ุฏููุงูู
ููู ฺููงูุงุฑู ุซููู ููุตูุฑูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na duba, ga farin doki, mahayinsa kuma yana da baka, aka ba shi kambi, ya kuwa fita yana mai nasara, domin ya ฦara cin nasara.