Revelation 6:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Ɗan Ragon ya buɗe hatimi na huɗu, sai na ji muryar halitta mai rai na huɗu ya ce, “Zo!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ طَنْ ضَغُوانْ يَٻَلّٜىٰ هَاتِمِ نَهُطُ، سَيْنَجِ حَلِتَّ تَهُطُ دَغَ ثِكِنْ حَلِتُّنْ مَاسُ رَيْ تَثٜىٰ «ذُواْ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ɓamɓare hatimi na huɗu, na ji muryar rayayyiyar halittan nan ta huɗu ta ce, “Zo.”