Revelation 7:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan malaโ€™iku suna tsaye kewaye da kursiyin da kuma kewaye da dattawan tare da halittu huษ—un nan masu rai. Suka fฤษ—i da fuskokinsu ฦ™asa a gaban kursiyin suka kuma yi wa Allah sujada,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูู†ู’ ูƒููˆูŽ ุณูู†ูŽ ฺŸูŽูŠูœู‰ูฐ ูƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽ ูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุฏูŽ ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุญูŽู„ูุชู‘ููˆ ู…ูŽุงุณู ุฑูŽูŠู’ ุญูุทูู†ู‘ูŽู†ู’ุž ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽ ฺขูŽุงุทู ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ูƒูุฌูœู‰ูฐุฑูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒูุŒ ุณููƒูŽูŠู ูˆูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan mala'iku kuwa suna tsaitsaye a kewaye da kursiyin, da dattawan nan, da kuma rayayyun halittan nan guda huษ—u, suka fฤษ—i a gaban kursiyin suka yi wa Allah sujada,