Revelation 7:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, “suna a gaban kursiyin Allah suna masa hidima dare da rana a cikin haikalinsa; kuma wannan mai zaune a kursiyin zai shimfiɗa tentinsa a bisansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے يَسَا، «سُكٜىٰ ڟَيٜىٰ أَغَبَنْ كُجٜىٰرَرْ مُلْكٍ اللَّهْ ، سُنَيِ مَسَ حِدِمَ دَرٜىٰ دَ رَانَ عَثِكِنْ هَيْكَلِنْسَ؞ شِے وَنْدَ يَكٜىٰ ظَوْنٜىٰ عَكَنْ كُجٜىٰرَرْ مُلْكٍ ذَيْ ڟَرٜىٰسُ دَ تٜىٰنْتِنْ كَسَنْثٜىٰوَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka ne suke a gaban kursiyin Allah, suna bauta masa dare da rana a Haikalinsa. Na zaune a kan kursiyin nan kuwa, zai kare su da Zatinsa,