Revelation 7:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ฦan Ragon da yake a tsakiyar kursiyin zai zama makiyayinsu; โzai bi da su zuwa ga maษulษular ruwan rai.โ โAllah kuwa zai share dukan hawaye daga idanunsu.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุทููู ุถูุบููุงูู ุฏูููููููฐ ฺูููููุฑู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ููููู ุฐููู ุฐูู
ู ู
ูููููุงููููุณูุ ุฐูููุจููุฏูุณูู ุฐูููุง ู
ููปููปููุบูุฑู ุถููู ู
ูููุจูุงุฏู ุฑูููุ ุงูููููู ุฐููู ุดูุงุฑูููฐ ุฏููููู ููููููููฐ ุฏูุบู ุนูุฏููููููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin ฦan Ragon nan da yake a tsakiyar kursiyin, shi zai zama makiyayinsu, zai kuwa kai su maษuษษugar ruwan rai. Allah kuma zai share musu dukan hawaye.โ