Revelation 7:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na ga wani malaโ€™ika yana zuwa daga gabas, yana da hatimin Allah mai rai. Ya yi kira da babbar murya wa malaโ€™ikun nan huษ—u da aka ba su iko su cuci ฦ™asa da teku ya ce,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ู†ูŽุบูŽ ูˆูŽู†ู ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูŽ ูŠูŽู†ูŽ ู‡ูŽูˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุจูŽุณู’ุŒ ูŠูŽู†ูŽ ุฑูฺงูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู‡ูŽุงุชูู…ู ู†ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ุž ุฏูŽ ุจูŽุจู‘ูŽุฑู’ ู…ูุฑู’ูŠูŽ ูŠูŽูƒูุฑูŽุง ุบูŽ ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูู†ู‘ูŽู†ู’ ุญูุทู ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุจูŽุงุณู ุฅููŠูƒููˆุงู’ ุณูู„ูŽู„ูŽุชูŽุฑู’ุฏูŽ ฺงูŽุณูŽุง ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุชูœู‰ูฐูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ga wani mala'ika yana hawa daga mafitar rana, riฦ™e da hatimin Allah Rayayye. Sai ya yi wa mala'ikun nan huษ—u magana da murya mai ฦ™arfi, waษ—anda aka bai wa ikon azabtar da ฦ™asa da teku,