Revelation 7:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan wannan sai na duba, can a gabana kuwa ga wani taro mai girma, wanda ba mai iya ฦirgawa, daga kowace alโumma, kabila, mutane da kuma harshe, suna tsaye a gaban kursiyin da kuma gaban ฦan Ragon nan. Suna saye da fararen tufafi suna kuma riฦe da rassan dabino a hannuwansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ูููููููุ ููุฏููุจู ุณููู ููุบู ูููู ุจูุจูููู ุชูุงุฑููุงู ฺูููุฑูููููุง ุฏููููู ููููุฏู ฺููขู ุบูุจููู ฺงูุฑูุบูููฐุ ุณููู ฺขูุชููุงู ุฏูุบู ูููุงูููุซูููฐ ุงููููุนูู
ูู ุฏู ุฐูุฑููู ุฏู ฺงูุจูููู ุฏู ููุฑูููฐุ ุณููู ฺูููููฐ ุงููุบูุจููู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ููููู ุฏู ููู
ู ุงููุบูุจููู ุทููู ุถูุบููุงููุ ุณููู ุณูููููููฐ ุฏู ฺขูุฑูุฑูููฐูู ุฑููุบูููุ ููู
ู ุณููู ุฑฺูงูููฐ ุฏู ุฑูุณูููู ุงููุชูุงุซูููฐูู ุฏูุจูููููุงู ุงูู ุญููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wannan na duba, ga wani ฦasaitaccen taro, wanda ya fi gaban ฦirge, daga kowace al'umma, da kabila, da jama'a, da harshe, suna a tsaitsaye a gaban kursiyin, a gaban ฦan Ragon kuma, a saye da fararen riguna, da gazarin dabino a hannunsu,