Revelation 8:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda nake kallo, sai na ji gaggafar da take tashi sama a tsakiyar sararin sama ta yi kira da babbar murya ta ce, โKaito! Kaito! Kaiton mazaunan duniya, in an yi busan sauran ฦahonin da malaโikun nan uku suke shirin busawa!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููุฏููุจูุ ุณูููููุฌู ููุชู ุบูุบฺููขู ููุฏูู ุชูููููฐ ุชูุงุดู ุงฺูููููููุฑู ุณูุฑูุฑููู ุณูู
ู ุชููู ูููููุง ุฏู ุจูุจููุฑู ู
ูุฑูููุ ุชููู ุซูููฐูู ยซููููุชููุงู! ููููุชููุงู! ููููุชููุงููููุ ููู ุฏู ููููููฐ ุฐูู
ู ุนูุฏููููููุงุ ุณูุนูุฏูู ุงููููุจููุณู ุณูููุฑููู ฺงููููุงูููููููู ุฏู ู
ููุงููููููููููู ุนููู ุณูููููฐ ุดูุฑููู ุจููุณููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan da na duba, na ji wani juhurma mai jewa a tsakiyar sararin sama, yana kuka da ฦarfi, yana cewa, โKaito! Kaito! Kaitonku, ku mazaunan duniya, in an yi busan sauran ฦahonin da mala'ikun nan uku suke shirin busawa!โ