Revelation 9:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna da wutsiyoyi da ƙari kamar kunamai, kuma a wutsiyoyinsu suna da iko su ba wa mutane azaba na wata biyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَدَ وُڟِيَ، سُنَ هَرْبِے كَمَرْ كُنَمَيْ، سُنَدَ إِيكُوانْيِ وَمُتَنٜىٰ ثِيوُاْ حَرْ وَتَا بِيَرْ؞ وَنَّنْ إِيكُواْ كُوَ أَوُڟِيَرْسُ يَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wutsiyarsu kamar ta kunama, ga kuma ƙari, ikonsu yana ji wa mutane ciwo har wata biyar kuwa a wutsiyarsu yake.