Revelation 9:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mala’ika na shida ya busa ƙahonsa, sai na ji murya tana fitowa daga ƙahonin bagaden zinariya da suke a gaban Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً مَلاَىِٕكَ نَشِدَ يَبُوسَ ڧَهُوانْسَ؞ سَيْنَجِ وَتَ مُرْيَ تَنَ ڢِتُواْوَ دَغَ ݣُونَ حُطُ نَبَغَدٜىٰنْ ظِينَارِيَ وَنْدَ يَكٜىٰ أَغَبَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan mala'ika na shida ya busa ƙahonsa, sai na ji wata murya daga zankayen nan huɗu na bagadin ƙona turare na zinariya a gaban Allah,