Revelation 9:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka kashe kashi ɗaya bisa uku na ’yan Adam da annobai uku na wuta, hayaƙi da farar wuta da suka fito daga bakunansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ وَطَنَّنْ بَلَعِ عُكُ عَكَ كَشٜىٰ كَشِ طَيَ بِسَ عُكُ نَیَنْ أَدَمْ، وَتُواْ دَ وُتَادَ هَيَاڧِے دَ كُمَ ڢَرَرْ وُتَا مَيْ وَرِ وَدَّ تَكٜىٰ ڢِتُواْوَ دَغَ بَاكِنْ دَوَكِنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da waɗannan bala'i uku aka kashe sulusin 'yan adam, wato, da wuta, da hayaƙi, da farar wuta da suke fita daga bakinsu.