Revelation 9:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦ˜arfin dawakan nan kuwa yana a bakunansu da wutsiyoyinsu; gama wutsiyoyinsu suna kama da macizai masu kawuna, da wutsiyoyin ne kuma suke yi wa mutane rauni.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ุฏูŽูˆูŽูƒูู†ู‘ูŽู†ู’ ูŠูŽู†ูŽ ุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ุณู ู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูˆูฺŸููŠูŽุฑู’ุณูุž ูˆูฺŸููŠูŽุฑู’ุณู ูƒููˆูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู…ูŽุซููŠุธูŽูŠู’ ู…ูŽุงุณู ูƒูŽูŠู’ู†ูœู‰ูฐุŒ ุณูู†ูŽ ูƒูู…ูŽูŠูู†ู’ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ุฏูŽุณููˆ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณููŠู ูˆูŽู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุซููŠูˆูุงู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin ikon dawakan nan na a bakinsu da a wutsiyarsu, wutsiyoyinsu kamar macizai suke, har da kawuna, da su ne suke azabtarwa.